Kamar yadda sashen harkokin ƙasa da ƙasa na Kamfanin Dillancin Labaran na Hauza ya ruwaito, Majalisar Duniya ta Qadimun tare da haɗin gwiwar Kungiyar Malaman Iraki, Ƙungiyar Malaman Gwagwarmaya, Kungiyar Amal Islamiy Aiki ta Lebanon, Majalisar Malaman Falasdinu, Gidauniyar Falasdinu ta Pakistan, Ƙungiyar Duniya ta Samidun, Ƙungiyar Gidajen Rediyo da Talabijin na Musulunci, Hukumar Cibiyar Musulmai ta Tarayyar Rasha, Mataimakiyar Harkokin Ƙasa da Ƙasa ta Hauzozin Ilimi, Kwamitin Al’adu na Arba’in da kuma Hukumar Kare Haƙƙin Bil Adama ta Musulunci a Landan sun shirya Babban Taron Ƙasa da Ƙasa na Bakwai kan Kudus Mai Tsarki a ranar Alhamis ta yanar gizo.
Masu jawabin da aka gayyata a wannan taro sun haɗa da:
Ayatullah A’arafi – Shugaban Hauzozin Ilimi
Sheikh Khalid al‑Mulla – Shugaban Kungiyar Malaman Musulunci ta Iraki
Sheikh Maher Hammoud – Shugaban Ƙungiyar Malaman Gwagwarmaya daga Lebanon
Sheikh Zuhair Ja’id – Shugaban Kungiyar Amal Islamiy ta Lebanon
Sheikh Hussain Qasim – Shugaban Majalisar Malaman Falasdinu
Sheikh Kifah Batah – Muftin Rasha
Dr. Azmi Abdul Hamid – Shugaban Kungiyoyin Musulunci na Malaysia
Sharafuddin Qilich – Dan Majalisar Dokokin Turkiyya
Dr. Mustafa Sand – Dan Majalisar Dokokin Iraki
Dr. Noor Adel – Dan Majalisar Dokokin Iraki
Farfesa Iqbal Kurpinar – Malamin jami’a kuma mai fafutuka a jirgin “Sumud” daga Turkiyya
Dr. Charlotte Kates – Mamba a cibiyar Samidun kuma daya daga cikin malaman da aka kora daga jami’ar Amurka a Kanada
Dr. Masoud Shajareh – Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin Bil Adama ta Musulunci a Landan
Maryam Abu Daqqa – Tsohuwar fursunar Falasdinu kuma mambar Kungiyar “Tahrir Sha’abi Falasdin"
Tushar Gandhi – Mai fafutukar goyon bayan Falasdinu
Dr. Khalid Sa'adi – Mamba a Ƙungiyar “Aidun” da kuma “Tahrir Sha’abi Falasdinu daga Sweden
Dr. Abdulhafiz al‑Sriti – Sakataren Majalisar Aiki ta Ƙasa don Falasdinu daga Morocco
Dr. Rida Shiklar Oglu – Malamin jami’a kuma mai fafutuka a jirgin “Sumud” daga Turkiyya
Dr. Brano Richa – Mai fafutukar Falasdinu kuma dan jarida daga Brazil
Farfesa Moiser Garcia – Malamin jami’a kuma mai fafutukar Falasdinu daga Mexico
Zainab al‑Saffar – ‘Yar jarida ta Al‑Mayadeen daga Lebanon
Dr. Saber Abu Maryam – Shugaban Gidauniyar Falasdinu daga Pakistan
Dr. Ahmad Wehmann – Shugaban Cibiyar Lura ta Morocco don Yaki da Daidaitawa da Isra’ila
An gudanar da wannan taro karkashin jagorancin Hujjatul Islam wal‑Muslimin Rasul Baqiri, Sakataren Majalisar Duniya ta Qadimun, kuma an watsa shi kai tsaye ta tashoshin Ƙungiyar Gidajen Rediyo da Talabijin na Musulunci.

Ra'ayinka